Friday, April 10
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya fito da kansa ya bayyana dalilin ficewa daga NNPP zuwa APC

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya fito yake bayyana dalilin ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC.

Gwamna Abba ya bayyana cewa, wun hango wani katon dutsene suka ce a kauce a bi hanya amma aka kiya.

Gwamnan yace shiyasa su suka nemawa kansu Mafita.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da Duminsu Yanda Motar da su Gwamnan Katsina ta lalace bayan iftila'in fa ya fada musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *