Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe Dai Sheikh Salihu Zaria yayi bayani filla-filla kan Rahotannin dake cewa An afka masa saboda magana kan Haraji

Malamin addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya yi karin haske kan Harin da ake cewa an kai masa saboda yayi magana akan Haraji.

Malamin yace ba gaskiya bane, ba’a kai masa hari ba.

Yace har ma Karatu yayi, dan haka masu cewa, an kai masa Hari karya suke.

Yace kuma sune suka tallata gwamnatin Musulim Muslim kuma a yanzu bata abinda ya kamata dan haka dole su fito su fada.

@dclhausa

Sheikh Alkali Zaria ya yi magana

♬ original sound – DCL Hausa
Karanta Wannan  Ba gaskiya bane cewa bama ciyar da masu laifi abinci me kyau, Abinci me rai da lafiya muke basu>>Hukumar Gidajen Gyara Hali ta Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *