Sunday, October 4
Shadow

Da Duminsa: Wata Sabuwa Wani me suna Hon. Muh’d Raji Sulaiman Zumo ya bayyana cewa, Shine shugaban jam’iyyar ADC na jihar Adamawa kuma ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir David Lawal

Wani me sunan Hon. Muh’d Raji Sulaiman Zumo ya bayyana a jihar Adamawa inda ya bayyana cewa, shine shugaban jam’iyyar ADC na jihar.

Hakanan ya bayyana cewa ya dakatar da Atiku Abubakar da kuma Babachir David Lawal da sauran wasu ‘yan jam’iyyar ADC din ta jihar Adamawa.

https://twitter.com/i/status/2043733152972025887
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon; A karshe dai an saki Abubakar Malami ya koma gida wajan iyalansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *