Friday, December 12
Shadow

Kalli Bidiyon abinda akawa Tauraron Fina-finan Hausa Saheer Abdul da ya je Madina yana sayar da garin Danwake, yace dole ya dawo Najeriya

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya isa Madina inda ya fara sayar da garin Danwake.

Saidai yace an kure masa gudu.

Ya bayyana hakane a sabon Bidiyon da ya saki.

Ya nuna jakar da yaje da garin Danwakensa a ciki inda yace mutanen Madina sun kusa sayeshi, bai ma je Makkah ba kenan.

Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa:

https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7547437020054949127?_t=ZS-8zXRTwpOBSi&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina Rokon Trump idan zai kawo Khari ya fara da Kaduna>>Inji Kirista Love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *