Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yawa Ganduje bayan komawa jam’iyyar APC da ya dauki hankula sosai

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi abin yabo bayan komawarsa jam’iyyar APC.

An ganshi ya raka Tsohon gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje zuwa cikin motarsa bayan kammala bikin komawarsa jam’iyyar APC.

Da yawa sun bayyana hakan da cewa alamace ta dattako da girmama mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ake ta rokon matashi ya ci abinci yaki ci saboda Budurwarsa ta yi aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *