Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyo Da Duminsa: Kwa Kwankwaso ya bayyana abinda zai faru a 2027 bayan komawar Abba jam’iyyar NNPP

Komawar Gwamna Abba Kabir Yusuf jam’iyyar APC ta zo da dumamar yanayin siyasa a jihar Kano.

Shugaban tafiyar Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa a baya ba’a yo siyasa ba, a yanzu ne za’a yi siyasa a 2027.

Wannan kalamai na Kwankwaso na zuwane bayan da Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya koma jam’iyyar APC daga NNPP.

https://twitter.com/i/status/2015547430893207978
Karanta Wannan  Gaf nake da barin jam'iyyar APC saboda alamu na nuna ba lallai Tinubu ya kai labari ba duk da gwamnonin dake tururuwar komawa jam'iyyar APC>>Sanata Ali Ndume

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *