
Dan kwallon Najeriya, Alex Iwobi ya durkusa kasa alamar rashin jin dadi bayan da rafali ya hurawa Morocco bayan dan wasan Najeriya ya tabashi.
Wasu masu sharhi a kafafen sadarwa sun yi zargin cewa Rafalin na nuna son kaine shine abin ya ishi Alex Iwobi har ya nuna damuwarsa.