Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rikici ya bàrkè tsakanin wasu ‘yan Najeriya da ‘yan kasar Morocco bayan da aka yi yunkurin canja musu wajan zama a filin wasan da aka buga wasan jiya

Wasu ‘yan Najeriya da suka je kallon wasa a kasar Morocco sun yi rikici da hukumomin dake kula da filin wasan da aka buga jiya tsakanin Najeriya da Morocco.

Sun shiga filin da wuri inda suka samu wuri suka zauna amma sai masu kula da filin wasan suka ce su tashi daga wajan su canja wajan zama.

Saidai sun ce ba zasu tashi ba inda suka dauki abin suka watsa a Duniya.

Sun yi zargin ana son a nuna musu banbanci ne da kaisu inda ba zasu iya baiwa Najeriya goyon bayan da ya kamata ba.

A karshe dai masu kula da Stadium din sun kyalesu.

Karanta Wannan  Rahotanni sunce Shugaba Tinubu ya fara neman wanda zai nada a matsayin sabon Ministan kudi, bayan da Ministan Kudi Wale Edun ya samu rashin lafiyar Shanyewar rabin jiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *