Tuesday, January 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda me wasan Barkwanci, Brother Shaggy yayi bayan da Senegal ta ci kofin AFCON a Morocco da ya dauki hankula

Dan wasan Barkwanci na Najeriya, Brother Shaggy da wata abokiyarsa da suke a filin wasan kasar Morocco yayin da Senegal ta dauki kofin AFCON, sun yi wani abu da ya dauki Hankula.

An gan su suna nuna bacin ransu bayan wasan alamar suna taya kasar Morocco Alhini.

Saidai a zahirin gaskiya suna jin dadi ne a ransu, Dalilin da yasa suke nuna Alhini a zahiri saboda suna zagaye da magoya bayan Morocco.

Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta

Karanta Wannan  Ki yi watsi da masu cewa wai laifin da kika yi a bayane yasa kika shiga rayuwar Wahala, Ba haka bane>>Babiana Ta karfafi Ummi Nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *