Monday, September 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi yana tsotsar kafar masoyiyarsa

Wannan wani matashine yake tsotsar kafar masoyiyarsa.

An gansu tare a cikin mota yana tuki inda take tura masa kafarta shi kuma yana kama kafar yana tsotsa.

Da yawa sun ce ba zasu iya aikata hakan ba.

Wasu kuma sun bayyana hadarin take tattare da hakan musamman idan kafarta bata da tsafta hakanan gangancine tunda yana tukine.

Karanta Wannan  Tinubu ya faɗa wa 'yanmatan Najeriya 'ku ciyo mana kofi'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *