Wannan wata Budurwa ce da ta dauki hankula bayan abinda tawa saurayinta biyo bayan ganinsa da wata.
Budurwar ta Shyekye Saurayin nata ne saboda kishi.
Nan kuwa mutane suka yi kanta akai mata na jaki, da kyar tasha.