
Wannan wata ‘yar Najeriya ce da aka gani a filin kwallo a kasar Morocco tare da wani balarabe dan kasar.
An ganta dashi tana shafa masa kai suna rawa tare.
Saidai daga baya shi kanshi abin ya bashi kunya har sai da ya rika rufe ido.
Lamarin ya jawo muhawara sosai.