Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyo: Ina zaman zamana a Abuja na koma Kano, Sauro ya cijeni, Yanzu bani da lafiya>>Inji Gfresh

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya koma kano.

Saidai yace komawarsa Kano ke da wuya, Sauro ya cijeshi kuma ya kamu da ciwon zazzabin cizon sauro.

An ganshi a wani Bidiyo da ya wallafa ana masa Allura.

Gfresh dai a baya ya bayyana cewa, yana Abuja da zama a unguwar Asokoro.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matan da suka daga jan dan kamfai a Kano, sun tuba suna karatun Qur'ani da salatin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *