Tuesday, March 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Abinda ya faru a Ka’aba da ya saka mutane cikin rudani

Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga jami’an tsaron kasar Saudiyya da yawa a dakin Ka’aba wanda ba’a saba ganin hakan ba.

Da yawa dai sun rika tabayar ko hakan na da alaka da matsalar tsaron dake faruwa ne ko kuwa wani abu ne na daban.

Bidiyon dai yasa mutane da yawa yin tambayoyi.

Karanta Wannan  Wahalhalun 'yan Najeriya ba za su tashi a banza ba - Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *