Sunday, August 9
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Laraba, 24, ga watan Yuni ya kamane akan Naira ₦1,369 akan kowace dala.

Farashin dalar a kasuwar bayan fage ta Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa ta kamane akan Naira ₦1,400 zuwa Naira ₦1,408 akan kowace dala.

Karanta Wannan  KISHI KUMALLON MATA: Uwargida Ta Shiga Gaban Mijinta A Yayin Da Yake Daukar Hoto Da Sabuwar Amaryarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *