Saturday, January 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Akwatin Kudi hadda daloli da aka baiwa Hamisu Breaker daga mutanen Shafa Wali

An ga Hamisu Breaker yana karbar akwatin Kudi da mutanen Shafa Wali suka bashi.

@big__sadorh

Hajiya Shafa wali tayi ma hamisu breaker ruwan kudi fah💸❤️😂🔥🔥@hafsatluxe @Hamisu Breaker @Shafa wali #bigsadorh #foryou

♬ original sound – BIG SADORH 𓅓

A baya dai an ga wani Bidiyo inda Shafa Wali ta bayyana kyatukan kudi da suka haura Naira Miliyan 7 da abokanta suka baiwa Hamisu Breaker.

Karanta Wannan  Dangote zai fara sayar da Man fetur dinsa akan Naira 739

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *