Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: An daura aure da abokin ango a jihar Kano

Rahotanni daga jihar Kano na cewa an daura aure da wani abokin Ango a jihar bayan da angon yace ya fasa auren a ranar aure.

Saidai daga baya Angon ya dawo yace shi baice ya fasa ba, cewa yayi a daga aure.

Rigima dai ta kaure tsakanin Angon da dangin amaryar inda angon yace bai yadda ba.

Karanta Wannan  Hotuna Gwanin ban Tausai na wata likita bayan masu GΓ rkΓΉwΓ  da mutane sun sakota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *