Friday, May 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Neman kudi na fito yi ba soyayya ko neman abokai ba, inji Diyar sarkin Kano, Sabera Sanusi

Diyar me martaba sarkin Kano, Sabera Sanusi ta roki masu daukar lambar wayarta suna cewa suna sonta da soyayya ko abuta da cewa su daina.

Tace neman kudi da kasuwanci ta fito yi ba neman ‘yan uwa ko Abokai ko masoya ba.

Tace dan Allah duk wanda zai yi magana a wayarta ya zamana kasuwanci ne kawai ya kawoshi.

@sabeerahsanusi

Dan Allah kutaimakeni kubar mar atu sale tanema halak,Duk ina kaunarku amma please allow me to make money …🙏🥹

♬ original sound – SabeerahSanusi

Karanta Wannan  Ƴansandan sun hana hawan sallah a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *