Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon: An kawo mana ‘yan Ìskàn yara da basu da kishi, Next season duk sai mun koresu>>Ali Jita ya magantu kan halin da Real Madrid ke ciki

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa Yanzu Real Madrid yara ne aka tara marasa kishi.

Ya bayyana cewa Allah jika su Ronaldo, Bezema ba dan sun mutu ba.

Yace nan da Next Season, watau kakar wasa me zuwa sai sun kori ‘yan wasan.

Karanta Wannan  Zan fito takarar shugaban kasa a 2027, babban Abinda zan yi shine in tabbatar talaka na cin abinci sau 3 a rana>>Inji Rev. Gabriel Egoh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *