Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: An min Alfarma na shiga inda Qabarin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yake>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Shahrukhan

Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Shahrukhan ya bayyana cewa an masa alfarma ya shiga inda qabarin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)yake.

Ya bayyana cewa ba kowa ake bari ya shiga wajan ba amma shi an masa Alfarma ya shiga.

An ganshi cikin hawaye yanawa Manzon Allah SAW, Sallama.

Karanta Wannan  'Yànbìndìgà sun dame mu a Shanono da Bagwai, in ji ɗanmajalisar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *