Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: An sanyawa gidan Gwamnatin jihar Kwara Sunan Ahmadu Bello

Wannan Bidiyon ne dake nuna gidan Gwamnatin jihar Kwara da aka saka masa sunan Ahmadu Bello Hausa.

Lamarin ya jawo muhawara a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta saka dokar ta baci a Onne saboda shigo da miyagun makamai Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *