
An zargi cewa, jami’an gwamnati sun tsaya a gefen jirgin saman dan shugaban kasa, Seyi Tinubu suna gaisheshi kamar dai ya da akewa shugaban kasa da Gwamnoni.
Da yawa dai sai Allah wadai suke da lamarin inda da yawa suka ce hakan bai dace ba.
Shugaban kasa da Gwamnoni ne kadai ya kamata a yiwa irin wannan karamci.