Wednesday, September 2
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau Alhamis, 7 ga watan Mayu na shakerar 2026 ya kamane akan Naira, ₦1,361 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Abuja, Kano da Lagos, farashin dalar yana akan Naira ₦1,380 ne akan kowace dala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yaki sauka daga motar DSS yace saidai su fitar dashi da Qarfi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *