Asalin Saurayin ‘YarGuda wanda shima Wada ne ya fito yace mata ta ga dogo ta yaddashi ai ga irinta nan.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya yadu.
Saidai yayi kira a gareta daa dawo kwarya ta bi kwarya su rufawa Juna Asiri.