Wednesday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Asalin Saurayin ‘YarGuda ya fito ya mata Allah kara bayan da Maiwushirya ya fasa aurenta

Asalin Saurayin ‘YarGuda wanda shima Wada ne ya fito yace mata ta ga dogo ta yaddashi ai ga irinta nan.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya yadu.

Saidai yayi kira a gareta daa dawo kwarya ta bi kwarya su rufawa Juna Asiri.

Karanta Wannan  Sanata Kalu ya fasakwai inda ya Bayyana masu daukar nauyin Ayyukan tà'àddàncì a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *