Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Masu mana sharrin zhaghin Sahabbai su kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suke zagi>>Inji Sheikh Zakzaky

Sheikh Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa, masu musu sharrin suna zagin Sahabbai su kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) suke zagi.

Ya bayyana cewa to a tsakanin su wa yafi girman laifi?

Ya kuma nemi ma a kawo masa inda suke zagin sahabban.

https://www.tiktok.com/@real_dadson/video/7584598762299952405?_t=ZS-92Jp3GlB68n&_r=1
Karanta Wannan  Direban Motar su Anthony Joshua yace da Anthony Joshua ne ke zaune a gaban Motar amma yace yana kare masa Madubi ya koma baya, abokinsa ya koma zama gaban motar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *