
Wata murya data bayyana a kafafen sada zumunta wadda aka bayyana cewa ta dan takarar Gwamnan jihar Kaduna ne Karkashin jam’iyyar ADC, Isa Ashiru an ji yana murna da kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.
Sannan ya bayyana cewa bai yafewa El-Rufai din ba kuma kamun da aka masa, Sakamakon abinda ya musu ne ya fara gani tun a Duniya kamin aje Lahira.
Ya bayyana cewa shi dama neman takara ce ta kaishi jam’iyyar ADC.