Tauraruwar Tiktok, Adama ‘yar kasar Nijar ta bayyana cewa, ba zata yi aure ba har ta koma ga mahaliccinta.
Ta bayyana cewa kuma ita ba ‘yar iska bace.