
Tauraron Tiktok, Bana ya fito ya wallafa wani Bidiyo inda ya yi zargin cewa, Rarara ya taba khugun Wata Amarya.
Bana yace dan haka idan dai da Adalci, ya kamata Hukumar Hisbah da Abba El-Mustapha su fito su kama Rarara su hukuntashi kamar yanda suka hukunta Maiwushirya.
Ga jawabinsa a kasa: