Wednesday, December 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da ya cewa Mabiyansa Gobe, Kirsimeti za’a tashi Qiyama suka sayar da kadarorinsu, Faston nan na qasar Ghana ya siyo sabuwar mota kirar Mercedes Benz 2025 akan Dala $89,000

Faston nan na Qasar Ghana da yace ranar Kirsimeti Qiyama zata tashi.

Kuma mabiyansa da suka yadda dashi suka sayar da kadarorin su.

A yanzu an ganshi ya siyo sabuwar motar Mercedes Benz 2025 akan kudi Dala $89,000.

Karanta Wannan  Za'a yiwa shugaban kasar Israel, Benjamin Netanyahu tiyata saboda cutar yoyon fitsari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *