
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ta sake kawo wasu magunguna na mallaka wanda aka yi da Dodon Kodi da kuma wanda aka yi da Qaho.
An ga Rashidar na nunawa wata suna hirarsu.
Hakan na zuwane bayan da a baya Rashida ta dauki hankula sosai saboda fito da kwado wanda tace yana Zarmalulun maza masu aure tashi.