Thursday, April 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Bazan baku ko sisi ba amma na muku Alkawarin hakan ba zata sake faruwa ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa iyalan wadanda suka rasa rayukansu a Jos

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyanawa iyalan wadanda suka rasa rayukansu a jihar Filato cewa ba zai basu ko sisi ba.

Yace Amma zai musu ta’aziyya kuma zai musu alkawarin cewa hakan ba zata sake faruwa ba.

Shugaban ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai jihar Filato.

Karanta Wannan  Najeriya ta hada kai da kasar China dan horas da sojiji da kera makamai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *