Tuesday, March 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Budurwarka idan kana son Mallaketa kada wani ya kwace ta to ka rika bata kyautar akalla Naira Dubu 10 duk sati>>Inji malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya baiwa matasa shawarar cewa idan suna son mallake zuciyar ‘yan matansu, sai sun hada da yin kyauta.

Ya bayyana cewa, akalla, idan kana son ka mallake Zuciyar budurwar ka to ka rika mata kyautar Naira Dubu 10 duk sati, ko kuma kyautar Naira dubu 5 duk sati idan baka da karfi.

Yace idan kuwa baka yi, za’a samu wani da zai rika mata kyauta ta maka kwace.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Karka yadda ka Nemi Amaryarka a Daren Farko, ka bari sai an kwana 6 dan kada ta renaka taga a yunwace kake>>Inji Wannan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *