Tuesday, January 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Cikin Nahiyoyin Duniya 6 babu inda ban je ba>>Inji Baba Rabe na Labarina

Tauraron fina-finan Hausa, Baba Rabe na shirin Labarina ya bayyana cewa, cikin Nahiyoyin Duniya 6 babu inda bai je ba.

Yace yaje kasashen:

Mexico.

Indonesia.

Singapore.

Trinidad and Tobago.

South Korea

North Korea

Ingila da sauransu.

Karanta Wannan  Kamfanin samar da wutar lantarki na Najeriya, TCN yace ya samar da wuta me karfin da ba'a taba samun kamarta ba a Tarihin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *