Saturday, December 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Cin Abincin Kirsimeti Ko taya Kiristoci murnar Kirsimeti Hàràmùn ne>>Inji Dr. Hussain Kano

Dr. Hussain Kano ya bayyana cewa, Taya Kiristoci murnar Bikin Kirsimeti ko kuma cin abincin Kirsimeti Haramun ne.

Yace ya kamata mutane su gane kuma su kiyaye.

Yace ko Pure water aka baiwa mutum indai da sunan Kirsimeti ne to Haramun ne.

Karanta Wannan  Kallo Hotuna yanda aka gano gawar wani dan siyasa har ta fara rubewa bayan an yi gàrkùwà dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *