Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: An bayyana me daukar nauyin aika-aikar su Umar, bama dan Najeriya bane

Daya daga cikin dattawan da aka yi hira dasu akan aika-aikar da su Umar ke yi a Kano ya bayyana cewa wani ne ke daukar nauyinsu.

Ya bayyana cewa, mutumin ba a Najeriya yake ba, a kasar Saudiyya yake zaune.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Ana rade-radin akwai yiyuwar tsohon Ministan tsaro, Alhaji Badaru Abubakar zai koma jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *