Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Kotu tasa a kamo mata Aminu J. Town ruwa a jallo

Rahotanni sun bayyana cewa, Kotu tasa a kamo mata shahararren da social Media Aminu J. Town ruwa a jallo.

Farouk Abuja wanda shine ya kai Aminu J. Town kotu suka buga, yace Aminu J. Town yaki zuwa kotu inda ya aika Lauyoyinsa ya bayar da hujjar cewa bashi da lafiya.

Saidai bayan da Lauyoyin suka gabatarwa da me shari’a da wannan korafi, sai lauyan Farouk ya tashi yace bai amince ba.

Daga nan ne ne mai shari’a yace shima ya gamsu cewa bai amince da korafin wai Aminu J. Town bashi da lafiya , saboda Lauyoyinsa basu kawo wata hujja ta takardar Asibiti dake tabbatar da cewa bashi da lafiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya je Kasar Jamhuriyar Nijar yace Nijar din zai bi yayi Sallah Gobe, ba zai cika Azumi 30 ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *