Sunday, June 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Zamanin da muke ciki ya karyata Hadisin dake cewa, Musulmi dan Uwan Musulmi ne>>Inji Mawaki Soja Boy

Tauraron mawakin Hausa, Soja Boy ya bayyana cewa, zamanin da muke ciki ya karyata Hadisin dake cewa Musulmi dan uwan Musulmi ne.

Soja boya yace watakila kuma karya akawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) bai fadi hakan ba ko kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) idan ya fadi hakan yana nufin mutanen zamaninshi ne kawai ba hadda mu ba.

Ya kawo dalilinsa na cewa Larabawa basa son bakar fata ko kadan, yace amma me yasa malamai suke cusawa Kabilar Hausa son Bakar fata?

Yace amma kuma duk wani abu na Al’adar Hausa sai ace shi kuma bai dace ba.

@officialsojaboyy

Tambaya kai tsaye Zuwaga Malaman Arewancin Nigeria, Dagaskene S.A.W yafadi wannan kalmar??? Fatawa ❤️✊🏽 SOJABOY 🤴🐆

♬ original sound – Officialsojaboy
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Malamin Jami'a ya nemi dalibarsa a ofis dinsa, saidai be san ba ashe tana daukarsa Bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *