Wednesday, October 7
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanzu haka Rotimi Amaechi ya je gidan Atiku Abubakar suna ganawa

Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja sun bayyana cewa, Yanzu haka, Rotimi Amaechi ya je gidan Atiku Abubakar suna ganawa.

An ga Amaechi ya shiga gidan Atikun inda aka ga ana ta masa iso.

Zuwa yanzu dai ba’a kai ga sanin akan me zasu tattauna ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Fadar shugabab kasa ta bayyana dalilin da yasa shugaba Tinubu bai shiga cikin garin Jos ba ya tsaya a filin jirgi, a ziyarar da ya kai jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *