Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Da Sheikh Salihu Zaria ya kaiwa Kwamishinan ‘Yansandan jihar Yobe, CP Emmanuel Ado ziyara inda yace masa ya karbi Musulunci

Wannan Bidiyon Sheikh Salihu Zaria ne a yayin da ya kaiwa Kwamishinan ‘yansanda na jihar Yobe, CP Emmanuel Ado ziyara.

Ya jawo hankalinsa da cewa ya karbi Musulunci.

Rahotanni sun bayyana cewa, wannan Bidiyon na daga cikin wadanda suka sa kungiyar Izala ta dakatar da Malam Salihu Zaria daga wa’azi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Zinedine Zidane ke murna bayan da Algeria ta kai ga wasan Quarter finals

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *