Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Da Trump najin Hausa da ya sha Raddi a wajena amma tunda baya ji shikenan>>Inji Rarara

Tauraron mawakin Arewa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, da Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na jin Hausa da ya sha raddi a wajanshi.

Rarara ya bayyana hakane a hirar da kafar DCL Hausa ta yi dashi inda yace amma tunda baya ji shikenan.

@dclhausa

Abu daya ne ya hana ni mayar wa da Donald Trump martani ta hanyar waka – Mawaki Dauda Kahutu Rarara

♬ original sound – DCL Hausa – DCL Hausa
Karanta Wannan  Bani ba hadakar Jam'iyyar ADC, takarar shugaban kasa ma zan tsaya>>Inji Datti Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *