
Bidiyon wata dalibar makarantar Sakandare da abokan karatunta maza su biyar suna lalata da ita ya karade kafafen sada zumunta.
Lamarin ya baiwa mutane mamaki ganin cewa karamar yarinya ce dalibar amma ta iya jure yin lalata da maza biyar.
Rahotanni sun bayyana cewa, tuni an kori dalibar daga makarantar.
Saboda tsiraici da ya bayyana karara a bidiyon yasa ba zamu iya kawo muku shi ba anan, saidai muce Allah ya kyauta.
Saidai ga bidiyon yanda aka koreta daga makarantar kamar haka