
Wata Fastuwa ta bayyana inda tace tun a watan October aka mata Wahayin cewa shahararren dan Damben Najeriya, Anthony Joshua zai yi hadari kuma zai rasa was na kusa dashi.
Tace tun a watan na October daya gabata ta bayyana hakan a wani Bidiyo data wallafa.
Lamarin nata ya dauki hankula sosai.