Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Wushe nan, Inji Mawakin Najeriya, Burna Boy bayan da ake ce wai Ana rade-radin Dala Miliyan $22 ya mallaka

Mawakin Najeriya, Burna Boy, Ya bayyana cewa yafi karfin Dala Miliyan $22.

Ya bayyana hakane yayin da ake hira dashi aka tambayeshi cewa, wai ana cewa dala Miliyan $22 ya mallaka a Duniya?

Sai yayi dariya yace ba zai fadi nawa ya mallaka ba amma a bar mutane su yi ta hasashe.

Da aka tambayeshi ko kudin nasa sun wuce haka? Yace sosai ma.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Sheikh Maqari ya sayi charbin Naira dubu sittin, 60,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *