Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Dama tun a watan October ni an min Wahayin Anthony Joshua zai yi Khàdàrì>>Inji Wata Fastuwa

Wata Fastuwa ta bayyana inda tace tun a watan October aka mata Wahayin cewa shahararren dan Damben Najeriya, Anthony Joshua zai yi hadari kuma zai rasa was na kusa dashi.

Tace tun a watan na October daya gabata ta bayyana hakan a wani Bidiyo data wallafa.

Lamarin nata ya dauki hankula sosai.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/2005896633574125726?t=i5FVaMYoQNve5HFmCcDwmQ&s=19
Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Ana zargin Tonon Sililin da Janar Christopher Musa yawa wasu sojoji da hannu a matsalar tsaro, da kuma kalaman da yayi na cewa Talauci da Yunwa da rashin aikin yi na kara rura wutar matsalar ne suka sa aka saukeshi daga mukaminsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *