
Dan jam’iyyar APC a jihar Katsina, Bashir ‘Yandoma ya roki Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya samar musu hulunan Kwano.
Yace dalili kuwa idan ba’a yi gyara ba, mutane zasu jefesu da duwatsu.
A baya dai an jefi ‘yan majalisa a jihohin Zamfara, Kaduna, da jihar Kebbi.