Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon dan shugaban kasa, Seyi Tinubu na raba abinci ya dauki hankula

An ga dan shugaban kasa, Seyi Tinubu na raba abinci ga mabukata a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sadarwa.

Saidai hakan ya jawo cece-kuce inda wasu ke ganin cewa kamata yayi a samarwa irin wadannan mutane hanyar dogaro da kai ba raba musu abinci ba.

Karanta Wannan  Shahararren Mawaƙin a masana'antar Kannywood Umar M. Sheriff ya samu kyakkyawar tarba a wata ziyara da ya kai a ƙasar Indiya. Ko zai fara Film da Indiyawa?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *