Friday, May 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi Wanda suka Kawo Davido Kano basu Birgeni ba, da dai Limamin Harami suka kawo da shine zasu Burge>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ta bayyana cewa, wadanda suka kawo mawakin Kudu, Davido dan bikin Birthday na ‘ya’yansu a Kano basu Burgeba.

Tace asalima sai Alhakine suka dauka dan Allah yayi fushi dasu.

Ta kara da cewa, da limamin makka suka kawo da shine zasu burge mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka baiwa kawayen Amarya kudin siyen baki dana lalle har Naira Miliyan 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *