Tuesday, September 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan takarar Gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar APC, Jamilu Gwamna yace ko kai dan APC ne Atiku Abubakar zaka zaba

Dan takarar Gwamna na jihar Gombe a jam’iyyar APC, Jamilu Gwamna ya dauki hankula bayan da aka ga wani Bidiyonsa yana cewa ko a APC ko a PDP kake Atiku Abubakar ya kamata ka zaba.

Bidiyon dai na jawo zazzafar Muhawara.

Karanta Wannan  An koma International Kalli Bidiyon: 'Yan kasar waje Fararen fata sun fara dora hoton Adam A. Zango suna nuna masa kauna bayan da Hadiza Gabon ta ki saka Hotonsa a dakin da take hira da mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *