Sunday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Tasi dan Najeriya ya mayarwa da Bature Wallet dinsa

Wani dan Najeriya me aikin Tasi ya mayarwa da bature da ya dauka Wallet dinsa da ya manta a motarsa.

Ko da Baturen ya karbi Wallet din tasa, sai ya baiwa Dan Tasi din kyautar Dala $200 kusan Naira 300,000 kenan.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Yusuf Buhari Bisa rakiyar wasu danginsa sun jewa, iyalan Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi gaisuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *